IQNA - Shugaban kula da harkokin kur’ani mai tsarki na babban sashin bayar da taimako da jin kai na lardin Khorasan Razavi ya sanar da gudanar da bikin bude gasar kur’ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na 41 a ranar 7 ga watan Bahman a dakin taro na Quds na Haramin Razavi.
Lambar Labari: 3492582 Ranar Watsawa : 2025/01/18
Karbala (IQNA) An sanar da sakamakon gasar kur'ani ta kasa da kasa karo na biyu a Karbala, kuma a cikin karatun kur'ani mai tsarki, wakilin Astan Muqaddis Hosseini da kuma haddar kur'ani mai tsarki, wakilin Astan Quds Razavi ya lashe matsayi na farko.
Lambar Labari: 3489469 Ranar Watsawa : 2023/07/14
Tehran (IQNA) Mmakaranci dan kasar Labanon Youssef Younis ya karanta nassosi masu dadi daga ayoyi masu tsarki na kalmar wahayi a kan abin da ya shafi ni’imomin Allah madaukakin sarki.
Lambar Labari: 3487082 Ranar Watsawa : 2022/03/22